Labarai3 hours ago
Kungiyoyin Alumma a Jigawa Sun Bayyana Goyon Bayansu ga Gwamna Namadi Kan Lamarin Walida Abdulhadi
Daga Usman Muhammad Zaria Wata ƙungiyar al’umma mai suna Hadejia Advocacy ta yaba wa Gwamnan Jigawa, Umar Namadi, kan yadda ya shiga tsakani a lamarin Walida...