Labarai10 months ago
Hukumar Alhazan Jihar Kaduna Ta Wajabta Gudanar Da Gwajin Lafiya Ga Maniyata 2025
Hukumar Jin Dadin Alhazan Jihar Kaduna ta sanar da cewa dukkan maniyatanta na wannan shekarar dolle ne suyi gwajin lafiya cikin wannan makon domin tantance...