‘Yan Democrats a Amurka sun zargi Donald Trump da mutumin da giyar mulki ke ruɗawa, bayan ya ce zai tura jami’an rundunar tsaro ta ƙasar birnin...
Tsohon mai ba Shugaban Amurka Donald Trump shawara kan inganta ayyukan gwamnatin ƙasar, Elon Musk, ya ƙara zafafa sukar da yake yi wa sabon ƙudirin haraji...
Shugaban Amurka, Donald Trump na shan suka daga wasu jagororin mabiya ɗarikar Katolika, saboda wallafa hotonsa da ya samo daga manhajar ƙirƙirarriyar basira ta AI, sanye...
Shugaban Amurka, Joe Biden da abokin karawar sa Donald Trump sun lashe zaɓen fitar da gwani na jam’iyyun su, a jihar Michigan. Sakamakon da aka tattara...