Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta kammala bayar da kwangilolin gina kananan hanyoyi guda 15 da kudinsu ya haura Naira Biliyan 50...
Akalla mutane 7 ne aka ceto, bayan kifewar kwale-kwale a wani kogi da ke Zangon Maje, ƙaramar hukumar Taura, ta jihar Jigawa ranar Litinin. Shugaban ƙaramar...