Hukumar Ilimin Bai Daya ta Jihar Jigawa (SUBEB), tare da haɗin gwiwar Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF), ta horas da malamai...
Hukumar Kula da Ilimin Firamare ta Jihar Jigawa (SUBEB) ta gudanar da zagaye na biyu na jarabawa ga malamai da ke neman mukamin sakatarorin ilimi a...
Tarayyar Turai (EU) da Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, tare da hadin gwiwar SUBEB sun ƙaddamar da gangamin wayar da kai...