Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara State, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta yaba wa Hajiya Binta Lawal Barau Bungudu, matar Kwamishinan Ayyuka da Ababen More Rayuwa, bisa...
Guinness World Records ya tabbatar da Hilda Baci, Shahararriyar ‘yar Najeriya mai dafa abinci, a matsayin wacce ta girka dafa-dukar shinkafa mafi yawa da aka taba...
A kalla gonakin shinkafa 995 ne ambaliya ta lalata a kauyuka 16 da ke mazabar Kuzunzumi a ƙaramar hukumar Babura. Mai magana da yawun al’ummomin da...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya karbi bakuncin Mataimakin Ministan Noma na Jamhuriyar Liberia, David Akoi, a wata ziyara ta musamman domin nazarin dabarun noman...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya ce gwamnatinsa na shirin bayar da gudunmawar kashi 50 na shinkafar da Najeriya ke bukata nan da shekara ta...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce gwamnatinsa ta yi nasarar tallafa wa manoma don noma sama da hekta 200,000 na shinkafa a bana, inda...