An dakile fashewar wata babbar tankar mai a Sokoto bayan da jami’an tsaro da jami’an kwana-kwana da masu bayar da agajin gaggawa suka yi gaggawar kai...
Gidauniyar Attahiru Bafarawa ta fara rabon tallafin kudi naira miliyan goma sha uku da dubu dari takwas ga iyaye mata marayu dari biyu da saba’in da...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce tana kokarin samar da sauki da kuma tsarin zuba jari mai inganci wanda zai iya karfafa gwiwar masu zuba jari daga...
Dakarun Operation Fansan Yamma sun dakile ayyukan ta’addanci a jihohin Zamfara da Sokoto daga ranar 1 zuwa 10 ga watan Fabrairun 2025. A cewar wata...
Rundunar sojin Najeriya ta ce tana aiki kan hanyoyin da za su yaki ‘yan bindiga da sauran masu tada kayar baya ta hanyar amfani da darussan...
Kungiyar matan Jami’an Sojojin Najeriya ta yi kira ga gwamnatin tarayya da gwamnatocin Jihohi da su samar da ingantattun hanyoyin inganta rayuwar matasa ta hanyar koyon...
An gudanar da jana’izar mataimakin shugaban jami’ar Usman Danfodio da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu, wanda ‘ƴan bindiga suka halaka a ranar Litinin. Daya daga cikin...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya shawarci gwamnonin jihohi 36 na tarayya da su ba da fifiko kan samar da abinci domin dakile matsalolin da...