Daga Aminu Dalhatu Sabon Shugaban Jami’ar Tarayya ta Gusau (FUGUS) Farfesa Tukur Adamu ya yi alƙawarin inganta ilimi, bincike, ƙirƙire-ƙirƙire, walwalar ɗalibai da ma’aikata. Farfesa Tukur...
Daga Usman Muhammad Zaria Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD) ta bayyana cewa za a rantsar da sabon Shugaban Jami’ar (Vice-Chancellor) da aka naɗa, Farfesa Ahmad Muhammed...
Gwamnan jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris, ya amince da nadin Dr. Abubakar Boyi-Dallatu a matsayin shugaban kwalejin kimiya da fasaha ta jihar Kebbi, dake Dakingari. ...