Shugaban Hukumar Tattara Kudaden Shiga na Jihar Kaduna (KADIRS), Kwamared Jerry Adams, ya ce zai ci gaba da tallafawa kungiyoyin da ke gudanar da ayyukan...
Shugaban kungiyar Rotary Club na Kaduna Metropolitian, Rotarian Luqman Babatunde ya yi kira ga daidaikun jama’a da kungiyoyi su ci gaba da tallafa wa gwamnati...
Ƙungiyar Rotary Club ta Kaduna Metropolitan ta raba kayan haihuwa fiye da 70 ga mata masu juna biyu a cibiyar kiwon lafiya ta Mando, Afaka....