Kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen gidan rediyon tarayyar Kaduna, ta raba buhunan shinkafa da sukari ga mambobinta a matsayin tallafin domin saukaka musu a lokacin...
Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen FRCN Kaduna, Kwamared Umar Adamu Sarkinfada, ya bayyana cewa mummunan aikin jarida na zama babbar barazana ga ƙwarewa...