Gwamnatin Tarayya ta samar da tsarin wayarda kan jama’a game da Tattalin Arziki wanda zai inganta gaskiya, kishin ƙasa, rikon amana da a duk wani abu...
Alhazan Jihar Jigawa sun fara ayyukan hajji cike da kwarin gwiwa yayin da aka kaisu Mina daga birnin Makkah, inda za su wuce zuwa Dutsen Arafat...
Jami’an hukumar shiyyar Kaduna na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun kama wasu mutane arba’in da ake zargi da...