Kungiyar Haɗin Kan Masu Kiwo na Gargajiya ta Afirka (CORET) tare da haɗin gwiwar ECOWAS sun hada matasan da aka horar da su da manyan...
Kungiyar Hadin Kan Masu Kiwon Gargajiya ta Afrika (CORET) ta ce mayar da hankali kan samar da madara kaɗai na iya taimakawa matuƙa wajen bunƙasa...
Gidauniyar Inganta Madara (Milk Value Chain Foundation) tare da haɗin gwiwar Kungiyar Hadin Kan Masu Kiwon Gargajiya ta Africa, wato CORET, sun shirya taron karawa juna...