Mai martaba Sarkin Lere dake Kaduna Alhaji Sulaiman Umaru ya amince da nadin Sani Ahmed Lere Sardaunan Matasa zuwa Falakin Lere. Hakan na kunshe ne...
Wadansu Masu kishin Karamar Hukumar Lere ta Jihar Kaduna sun karyata rade radin dake yawo cewa Lere tana sashin Kuduncin Kaduna ne. Bayanin haka na kunshe...