Ƙungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah ta Nijeriya (MACBAN) ta soki matakin da Majalisar Dokokin Amurka ta ɗauka na shirin ayyana ƙungiyar a matsayin ƙungiyar ta’addanci ta...
An shawarci gwamnonin jihohin Arewa da su yi koyi da gwamnatin jihar Neja wajen magance matsalolin rikicin makiyaya da manoma a yankin domin samun ci gaba...
Hedikwatar Kungiyar Miyetti Allah ta Kasa ta yi Allah-wadai da kisan shugaban kungiyar reshen jihar Katsina da aka zaba a watannin baya, Alhaji Sirajo Ahmadu...