Ministan Ƙasa a ma’aikatar Ayyuka, Bello Muhammad Goronyo, ya bayyana damuwarsa kan jinkirin ci gaban aiki a wani sashe na aikin gina tagwayen hanyar Zariya–Funtuwa–Gusau–Talata Mafara–Sakkwato,...
Ministan Ƙasa na Ci Gaban Yankuna, Uba Maigari Ahmadu, ya yaba wa ci gaba da tattaunawa tsakanin jami’an gwamnati da shugabannin arewa yana mai cewa...
A wani ɓangare na bikin Ranar Yaƙi da Cin Hanci ta Afirka, Shugaban Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), Mr. Ola Olukoyede, ya yi...
Farfesa Bello ya ce gwamnatin jihar ta dage wajen bai wa ’yan mata masu tasowa ingantaccen ilimi da tallafa musu domin su zama masu amfani ga...