Jam’iyyar (APC) ta tabbatar da murabus din shugabanta na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ba tare da bata lokaci ba. A wata sanarwa da sakataren...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauraron korafe-korafen jama’a ta jihar Kano ta shigar da sabbin tuhume-tuhume kan almundahana a kan tsohon gwamnan jihar...