Labarai9 months ago
Milk Value Chain Foundation Da CORET Sun Horasda Mata Harkar Kiwo Da Sarrafa Madara A Kaduna
Gidauniyar Inganta Madara (Milk Value Chain Foundation) tare da haɗin gwiwar Kungiyar Hadin Kan Masu Kiwon Gargajiya ta Africa, wato CORET, sun shirya taron karawa juna...