‘Yan Najeriya daga sassa daban-daban na ci gaba da nuna alhini da yin ta’aziyya bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda aka yi jana’izarsa jiya...
An bizne gawar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a gidansa da ke garin Daura. Babban limamin Daura, Sheikh Hassan Yusuf ne ya jagoranci Sallar janazar a...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana alhininsa bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. A cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Yada Labarai na...