Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci Alkalan Najeriya su kasance masu gaskiya, rikon amana da tsoron Allah wajen yanke hukunci. Ya ce duk wata al’umma tana...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bukaci sabbin alkalai a jihar da su mayar da hankali wajen hanzarta yanke shari’a a kotuna. Gwamna Lawal ya bayyana...