Connect with us

Kasuwanci

Gwamnatin Kano Ta Bude Wasu Runbunan Ajiya 10 Da Aka Rufe

Published

on

Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafen jama’a da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta buɗe wasu rumbunan ajiya guda 10 da aka rufe.

Hukumar ta rufe rumbunan ajiyan ne dai a makon da ya gabata bisa zargin ɓoye kayayyakin abinci

Shugaban hukumar Muhyi Magaji, ya bayyana cewa masu rumbunan sun kawo kansu kuma an umarce su da su buɗe su sayar wa jama’a.

Magaji ya ce a dalilin haka jihar  Kano ta fara ganin faɗuwar farashin kayan abinci.

Matakin da hukumar ta ɗauka ya tilasta wa dillalai shigo da kayayyaki kasuwanni tare da rage farashin su, mun kuma ziyarci kasuwanni da dama da suka haɗa da kasuwar hatsi ta Dawanau, kasuwar Singer da kasuwar Kwari da dai sauransu. Idan ka je kasuwar Shuwari a Jigawa da Faskari da sauran kasuwannin jihohi makwabta, za ka ga farashin hatsi ya ragu idan aka kwatanta da baya”.

A cewar Muhuyi, aikin ya yi tasiri sosai wajen rage tashin farashin hatsi da sauran kayayyakin masarufi a jihar.

Ya yi watsi da iƙirarin da shugabannin kasuwar hatsi ta Dawanau suka yi na cewa ba su tara kayan abinci da nufin haifar da ƙarancinsu ba.

Labarai

Labarai15 hours ago

Majalisar Dattijan Na So A Bai Wa Kananan Hukumomi Yancin Kai

Majalisar Dattijan Najeriya ta nemi Shugaba Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci a wajen jihohi, wanda...

Labarai16 hours ago

‘Yan Ƙwadago Sun Yi Watsi Da N48,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

  Ƙungiyar Ƙwadago NLC ta yi fatali da tayin naira 48,000 da Gwamnatin Tarayya ta gabatar a matsayin mafi ƙarancin...

Labarai17 hours ago

Tinubu Zai Ciyo Bashin $500m Don Sayen Mitocin Lantarki

  Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ciyo bashin Dala miliyan 500 da nufin samar da mitocin...

Ilimi18 hours ago

Za A Fara Daukar Masu Sakamakon Jarabawar NECO A Jami’o’in Birtaniya

  Jami’o’in kasar Birtaniya na shirin fara daukar daliban Najeriya masu shaidar jarabawar kammala sakandare ta NECO. Shugaban hukumar shirya...

Labarai2 days ago

Jirgin Farko Na Alhazan Najeriya Ya Tashi Zuwa Kasa Mai Tsarki

A yau Laraba 15 ga watan Mayun 2024 ne jirgin Najeriya na farko ya tashi da Alhazan Jihar Kebbi 423...

Labarai2 days ago

Najeriya Ta Kaddamar da Shafin Intanet Don Samun Bayanai Game da Ma’adinai

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shafin intanet ranar Talata wanda zai bai wa masu zuba jari damar samun cikakkun bayanai...

Labarai3 days ago

Tsohon Lauyan Trump Ya Ce Ubangidansa Ya Ba ‘Yar Fina-finan Batsa Toshiyar Baki

Tsohon babban lauyan Donald Trump, Michael Cohen, ya aikata abinda masu gabatar da kara su ka yi ta fatan ya...

Labarai3 days ago

Kotu Ta Yankewa Wani Mutum Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Watanni 2 Bisa Satar Doya

Kotun Majistare da ke Gwagwalada a babban birnin tarayya Abuja, ta yanke wa wani mutum mai suna Isah Sani hukuncin...

Labarai3 days ago

Jamhuriyar Benin Ta Haramta Fitar Da Masara Zuwa Nijar

Jamhuriyar Benin ta hana fitar da masara zuwa ƙasashen waje a daidai lokacin da farashin hatsi ya yi tashin gwauron...

Labarai3 days ago

Gwamnatin Kano Ta Nada Ibrahim Garba Shugaban Tawagar ‘Yan Jarida A Hajjin Bana

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da nadin Ibrahim Garba Shuaibu a matsayin shugaban tawagar ‘yan jaridu a aikin Hajjin 2024....

Mafi Shahara