Labarai
An kashe Falasɗinawa 34,800 tun fara yaƙi – Ma’aikatar lafiyar Hamas
Ma’aikatar lafiya ta Hamas a Gaza ta ce an kashe Falasdinawa 34,789 a yankin tun ranar 7 ga watan Oktoba, bayan da Isra’ila ta ƙaddamar da yaƙinta na soji a matsayin martani ga hare-haren Hamas a kudancin Isra’ila.
Adadin waɗanda suka mutu ya haɗa da aƙalla mutane 54 da suka mutu a cikin sa’o’i 24 da suka gabata, in ji ma’aikatar.
Sanarwar da ma’aikatar ta fitar ta kuma ce Falasdinawa 78,204 ne suka jikkata tun ranar 7 ga watan Oktoba, yayin da yaƙin ya shiga wata na takwas.
A ranar 7 ga watan Oktoba ne ‘yan bindigar Hamas suka kai hari a kudancin Isra’ila, inda suka kashe mutane kusan 1,200 tare da yin garkuwa da fiye da mutum 250.
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
-
Labarai6 days agoMasu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki
