Labarai7 months ago
Tinubu Ya Yi Ta’aziyya Ga Gwamnatin Kebbi Bisa Rasuwar Sarkin Zuru
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi ta’aziyya ga gwamnatin Jihar Kebbi da al’ummar jihar bisa rasuwar Sarkin Zuru, Mai Martaba, Manjo Janar Muhammadu Sani Sami...