Kungiyar Kwararrun Masu Fasahar Injiniya ta Ƙasa (NATE) ta rantsar da sabbin shugabannin reshen Jihar Kaduna da za su jagoranci harkokin kungiyar a jihar. ...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna ta yi kira ga sabbin mambobinta biyu na Kwamitin Musamman na Hajji da su yi amfani da irin...