Daga Bello Wakili Majalisar Matan Shugabannin Kasashen Afirka OAFLAD ta karrama Uwargidan Shugaban Ƙasar Nijeriya, Oluremi Tinubu sakamakon gudunmawar da take bayarwa wajen bunƙasa ilimin ‘ya’ya...
Daga Aminu Dalhatu Uwargidar Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta taya Uwargidar Shugaban Kasa, Sanata Oluremi Tinubu, murna bisa nadin ta a matsayin Yeye...
Daga Bello Wakili Najeriya ta ƙarfafa ƙoƙarinta na kawar da cutar HIV nan da shekarar 2030, inda Uwargidar Shugaban Kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira...