Daga Usman Muhammad Zaria Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya yaba da gagarumin cigaba a harkar noma da Gwamna Umar Namadi ya samar cikin shekaru biyu...
An yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi aiki da addinin Musulunci daidai da koyarwar Alkur’ani da Sunnar Annabi Muhammad. Imam Abubakar Ali-Kamal ya...