An shawarci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya kafa cikakken sansanin soja a Ƙaramar Hukumar Agwara ta Jihar Neja, wanda zai haɗa da rundunar sojoji...
Kakakin majalisar dokokin jihar Neja, Barr. Abdulmalik Sarkin-Daji, ya mika sakon taya murna ga al’ummar kiristoci a jihar da ma sauran sassan jihar bisa nasarar kammala...