Daga Bello Wakili Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 da ya kai Naira Tiriliyan 58.18 ga zaman haɗin gwiwa na Majalisar...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanya hannu kan dokar Kasafin Kuɗin Shekarar 2026, bayan Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta amince da shi....
Daga Isma’il Adamu Gwamna Dikko Radda na Jihar Katsina ya sanya hannu kan kudirin kasafin kudin jihar na 2026 na Naira Biliyan 897, makonni uku bayan gabatar...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026 na sama da naira biliyan 900 ga Majalisar...