Labarai
Gidan Rediyon Najeriya Kaduna Ya yi Rashi
Allah Ya yi wa Barista Jalul Baba Ahmad rasuwa.
Mai shekaru 48, Marigayi Jalul Baba Ahmad Ya rasu ne a yau Laraba 13 ga watan Mayun 2026 bayan gajeruwar rashin lafiya.
Kafin rasuwarsa, Barista Jalul Baba Ahmad fitaccen ma’aikacin Rediyon Najeriya Kaduna ne a sashen Labarai da Al’amuran Yau da Kullum da ke karanta labarai da sharhin labarai.
Za a ji jana’izarsa da misalin karfe 1 na rana a masallacin Sultan Bello da ke Unguwar Sarki Kaduna.
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai7 days agoGwamnan Kebbi Ya Yabi WAMY Kan Jinya Kyauta Ga Marasa Lafiya
