Daga Yusuf Zubairu Kauru Sarkin Kauru, Mai Martaba Zakari Ya’u na Biyu, ya yi kira ga al’ummar masarautarsa da ke Jihar Kaduna da su rungumi zaman...
Allah Ya yi wa Barista Jalul Baba Ahmad rasuwa. Mai shekaru 48, Marigayi Jalul Baba Ahmad Ya rasu ne a yau Laraba 13 ga watan Mayun...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna sun sake jaddada goyon bayansu ga Shugaban Kasa...
Daga Shamsuddeen Mannir Atiku Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta amince da wasu muhimman dokoki guda biyu da suka shafi sauyin yanayi da kuma tsarin haraji, domin...
Daga Yusuf Zubairu Kungiyar ‘Yan Jaridu ta Kasa NUJ, reshen Rediyo Najeriya Kaduna ta taya mahukunta da ma’aikatan Rediyon Tarayya(FRCN) murnar cika shekaru 75 da kafuwa....
Daga Yusuf Zubairu Majalisar Masarautar Saminaka da ke Jihar Kaduna ta yi kira ga al’ummomin da ke Karamar Hukumar Lere da su rungumi hadin kai da...
Daga Yusuf Zubairu Sarkin Kauru, Zakari Ya’u Usman na biyu, ya yi kira ga al’ummar masarautar da ke Jihar Kaduna, da su ci gaba da tabbatar...
Daga Khadija Kubau Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna tareda haɗin gwiwar kungiyar Sightsavers sun kaddamar da shirin raba magunguna domin kare al’umma daga kamuwa...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Sarkin Kauru da ke Jihar Kaduna, Alhaji Zakari Ya’u Shehu Usman, ya yi kira da a kara inganta tsaro a yankin, inda...
Daga Ibrahim Suleiman Hukumar Kula da Lafiya da Cututtuka Masu Yaduwa ta Kasa (NIPHID), da ke Saye a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna, ta gudanar...
Amfani da kadarorin masana’antu na ƙasa yadda ya kamata zai ƙara samun kuɗaɗen waje (foreign exchange) tare da samar da guraben ayyukan yi a Najeriya. Wani...
Daga Shamsuddeen Mannir Atiku Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta karɓi daftarin kasafin kuɗin shekarar 2026 da ya zarce naira miliyan dubu dari tara da tamanin da...
Daga Abdullahi Shettima Gwamnatin Jihar Kaduna ta nesanta kanta daga rahoton da jaridar Sahara Reporters ta wallafa, wanda ya zargi gwamnatin jihar da gaza wajen magance...
Daga Shamsuddeen Mannir Atiku Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta amince da dokar kafa Hukumar Fasahar Sadarwa da Tattalin Arzikin na Zamani ta Jihar Kaduna, wacce za...
KADUNA TA ZAMA JIHAR FARKO A NIJERIYA DA TA AIWATAR DA SHIRIN SAMAR DA ABINCIN MAI GINA JIKI GA YARA – UNICE Daga Abdullahi Shettima. Hukumar...