Ilimi
Yara 1,000 sun rasa ƙafafuwansu a Gaza cikin wata shida – MDD
Alƙaluman da aka tattara cikin watanni shidan da aka kwashe a na rikin Gaza na ƙara zama masu tayar da hankali.
Sama da mutanen Gaza 33,000 mafi yawansu fararen hula aka kashe, kamar yadda alƙaluman hukumar lafiya ta Falasdinu suka bayyana.
Alƙaluman da ma’aikatar ta saki a ranar 5 ga watan Afrilun nan sun nuna sama da kashi 70 na waɗanda aka kashe mata ne da ƙananan yara.
A cewar kungiyar Save the Children an ƙashe ƙananan yara a Gaza 13,800 an kuma raunata sama da 12,009.
Asusun tallafawa ƙananan yara na duniya ya ce an yankewa yara sama da 1,000 kafa daya ko kuma biyu a Gaza daga fara rikicin.
An tilastawa sama da mutum miliyan 1.7 barin muhallansu a cewar Majalisar Dinkin Duniya.
-
Fasaha6 days ago
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Kamfanin Sarrafa Sinadarin Batira a Lafiya
-
Ilimi3 days ago
Gwamnatin Jigawa Ta Bada Kwangilar Hanyar Kiyawa Zuwa Birnin Kudu
-
Labarai2 days ago
Jirgin Farko Na Alhazan Najeriya Ya Tashi Zuwa Kasa Mai Tsarki
-
Labarai6 days ago
Mbappe ya sanar da cewa zai bar PSG a karshen kaka
-
Fasaha3 days ago
Kasuwar Panteka Ta Kaduna Ta Samu Lasisin Koyar Da Sana’o’i —NBTE
-
Labarai3 days ago
Sheikh Bin Uthman Ya Jaddada Muhimmancin Rikon Amana Ga Jami’an Hukumar Alhazai
-
Labarai3 days ago
Varane zai bar Manchester United
-
Labarai3 days ago
Gwamnatin Kano Ta Nada Ibrahim Garba Shugaban Tawagar ‘Yan Jarida A Hajjin Bana