Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF, ta ƙara faɗaɗa ayyukanta a faɗin Najeriya domin inganta rayuwar yara, musamman waɗanda ke cikin...
Shugaban Kwamitin Tallafawa Marayu na Riyadissalihin da ke Funtua, Alhaji Lawal Mekaji, wanda aka fi sani da Madugun Kasuwar Funtua, ya yi kira ga masu hannu...
A yau ne dokar hana yara amfani da shafukan sada zumunta ta fara aiki a Ostiraliya. Firaministan ƙasar ya bayyana dokar a matsayin abin alfahari ga...
A wani yunkuri na rage adadin yara da suka daina zuwa makaranta, Gwamnatin Jihar Kaduna ta kaddamar da shiri mayarda yara 200,000 zuwa makaranta a...
Yayin da yara a fadin duniya ke bikin ranar yara ta duniya, kungiyar mata ‘yan jarida ta Najeriya NAWOJ shiyya ta A, ta bi...
Alƙaluman da aka tattara cikin watanni shidan da aka kwashe a na rikin Gaza na ƙara zama masu tayar da hankali. Sama da mutanen Gaza 33,000...