Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan’uwansa ya shaida wa manema labarai. Ya mutu ne ranar...
Sudan ta Kudu da Kenya da Senegal da Mali sun fitar da sanarwar gargaɗi kan matsanancin zafi yayin da yanayin zafin da aka alaƙanta da...
An fara fuskantar ƙarancin ayaba a manyan kantunan Birtaniya saboda matsalolin sauyin yanayi da ke tarnaki ga samar da ayabar. Kwararu sun ce masu son cin...
Tsohon shugaban Kasa, kuma ɗaya daga cikin masu shiga tsakani kan rikicin ƙungiyar ECOWAS da jumhuriyar Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya yi kira ga...
Wasu daga cikin manyan masu fada a ji a duniya sun isa jihar Gujarat ta kasar Indiya domin halartar bikin auren mutum mafi dukiya a nahiyar...
Fitacciyar jarumar nan ta dandalin TikTok, Murja Ibrahim Kunya, ta yi ƙarar Gwamnatin Kano a gaban Babbar Kotun jihar. Wannan dai na cikin ƙunshin takardar...
Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta ce ta dakatar da duk wasu ayyukanta daga yau 27 ga watan Fabarairu. A cikin wata sanarwa da...
Wata Babbar Kotu a Jihar Kano, karkashin jagorancin Mai Sharia Aisha Mahmud, ta ba da umarnin kamo mawaki Ado Isa Gwanja. Kotun ta kuma haramta wa...
Ƙungiyar masu motocin sufuri ta Narto ta sanar da janye shirin shiga yajin aiki da ta yi niyyar yi. Hakan ya biyo bayan wani zama da...
Wata kotu da ke zaman ta a birnin Kano ta bayar da umarnin tura ƴar tiktok Murja Ibrahim Kunya zuwa asibitin masu taɓin hankali domin duba...