Ilimi
An Bukaci Al’ummar Musulmi Su Yi Musulumci Abisa Koyarwar Al-Qur’ani
An yi kira ga al’ummar Musulmi da su yi aiki da addinin Musulunci daidai da koyarwar Alkur’ani da Sunnar Annabi Muhammad.
Imam Abubakar Ali-Kamal ya yi wannan kiran ne a cikin hudubar Juma’a da ya yi a babban masallacin Alhaji Issa-Elelu a Ilorin, jihar Kwara.
Ya kuma shawarci al’ummar Musulmi da su zama ‘yan uwansu masu kula da mabukata.
Imam Ali-Kamal ya ce ana son musulmi su rika ganin juna a matsayin iyali, ba tare da la’akari da kabilarsu ba.
Malamin ya bukace su da su kasance masu kyawawan halaye da kyautatawa a koda yaushe.
COV/ALI MUHAMMAD RABIU
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
-
Labarai6 days agoMasu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki
-
Labarai4 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
