Daga Ali Muhammad Rabi’u Rukuni na farko na Alhazan Jihar Kwara su 374 ya sauka ƙasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026. Ɗaya daga...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kwara ta kama wasu da ake zargi da aikata fashi da makami da kuma kasancewa mambobin kungiyar asiri da ke addabar yankin...
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya kai ziyara ga sojojin da suka jikkata a wani aikin yaki da ta’addanci a Kaiama, tare da bayar da tallafin...
Hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Kwara ta gargadi masu aikata laifuka da masu lalata kadarorin gwamnati da su kauce wa jihar. Sabon kwamandan hukumar, Abbas...
Shugabannin ƙananan hukumomi na jam’iyyar APC a yankin Kwara Ta Tsakiya sun amince gaba ɗaya da Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq a matsayin ɗan takarar Sanata mai wakiltar...
Dubban mabiya addinin Kirista a jihar Kwara sun fito kan tituna domin bikin Palm Sunday, ranar tunawa da shigowar Yesu Almasihu cikin birnin Urushalima cikin nasara,...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, tare da Sanata Abubakar Bukola Saraki da Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, sun taya al’ummar Musulmi murnar bikin Eid-el-Fitr, wanda ke...
Daga Ali Muhammad Rabi’u Hukumar Kwastam ta Kasa reshen Jihar Kwara ta kama tare da kwace kayayyakin da aka haramta shigowa da su ko kuma aka...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayyana matuƙar baƙin cikinsa kan rasuwar wani jami’in gandun daji, Omotosho Olawuyi Samuel, wanda ya rasa ransa yayin artabu da...
An yi kira ga gwamnatoci a dukkan matakai da su ƙarfafa tsaron kan iyaka ta hanyar bunƙasa arziki na bai ɗaya a tsakanin mazauna al’ummomin da...
An yi kira ga Kiristoci a jihar Kwara da su yi amfani da ni’imomin da Allah Ya hore musu wajen inganta rayuwar sauran al’umma, musamman masu...
Daga Ali Muhammad Rabi’u Aƙalla matan da mazajensu suka rasu su 600, da matasa ne suka sami tallafin kayan aiki, da na abinci da kyautar kuɗi...
Daga Ali Muhammad Rabi’u Tsohon Kwamandan Hukumar Hana Fasakwauri ta Kasa, shiyyar jihar Kwara, Comptroller Faith Ojeifo, ya yi kira ga jami’ai da ma’aikata da su...
Daga Ali Muhammad Rabi’u An samu mummunan rikici tsakanin mambobin ƙungiyoyin asiri wanda ya shafi tsofaffin daliban kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kwara da ke...
Daga Ali Muhammad Rabi’u ’Yan bindiga kimanin guda huɗu dauke da makamai sun kai hari a garin Eruku da ke ƙaramar hukumar Ekiti a jihar Kwara,...