Rundunar ‘Yan sanda a jihar Kwara ta ce ta fara bincike kan kisan da aka yi wa Alhaji Idris Abubakar, shugaban kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders...
An yi kira ga al’ummar musulmi da su kara yawan ruwa da ‘ya’yan itatuwa a lokacin azumin watan Ramadan domin inganta sinadaran jiki. Wani kwararre...
Sama da litattafai 73,000 na koyarwa da kayan wasanni, gwamnatin jihar Kwara ta raba wa daliban makarantun firamare da kananan sakandare a fadin jihar. Gwamna...
Gwamnatin jihar Kwara ta kaddamar da shirin horas da makarantun firamare da kananan makarantun gwamnati 50 a fadin jihar domin su iya amfani da fasahar ziyyana...
Gwamnatin jihar Kwara ta ware naira biliyan 5 domin inganta cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko guda 70 a kananan hukumomin uku na jihar. Babban...
Akalla manoma da ma’aikatan gona 1,000 ne gwamnatin jihar Kwara ta horas da su akan aikin gona da sarrafa ragowar amfanin gona don inganta amfanin gonakin...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta samar da matakan dakile yawaitar kauran likitocin daga jihar zuwa wasu kasashe, domin neman ingantacciyar rayuwa. Kwamishiniyar lafiya...
An bukaci ‘yan Najeriya da su halarci zaman nasiha kafin rungumar aikin tarbiyyar yara domin samun nasarar samun iyali. Wata kwararriyar kare hakkin yara kuma...
Uwargidan gwamnan jihar Kwara, Ambasada Olufolake AbdulRazaq, ta shawarci dalibai da su guji shaye-shayen miyagun kwayoyi, tare da gujewa dukkan wani nau’in tu’ammali da kwaya. Uwargidan...
Hukumar Alhazai ta jihar Kwara ta jajantawa iyalan wasu alhazai biyu da suka rasu a birnin Madina na kasar Saudiyya. A cikin wata sanarwa da sakataren...
Kashi na karshe na Mahajjata Dari uku da hudu daga jihar Kwara da babban birnin tarayya Abuja sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin...
An horar da mahauta sama da 300 a fadin kananan hukumomi 16 na jihar Kwara kan yadda ake sarrafa nama da tsaftar muhalli don kare yaduwar...
Alhazai Dari Uku da goma sha uku da suka fito daga jihar Kwaran Najeriya sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin bana. Jirgin Air...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kwara ta kama wasu mutane goma sha daya da ake zargi da laifin yin garkuwa da mutane, da kisan kai, da...