Wuta da ta tashi da sanyin safiya ta kona shaguna 22 da kwantena 6 a kasuwar Kara, da ke Ajase-Ipo, karamar hukumar Irepodun ta jihar Kwara....
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kwara, ta bukaci magoya bayanta da ’yan jam’iyya a gida da waje su yi amfani da damar da Hukumar ZabjaMai Zaman Kantdata...
Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Kwara (KWEPA) ta rufe otel guda takwas a Ilori saboda kin bin ƙa’idojin da aka kafa na gudanar da harkokin otel...
Gwamnatin Jihar Kwara ta ce za ta yi haɗin gwiwa da Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN) da sauran masu ruwa da tsaki domin mayar...
Ministan Ma’aikatar Kula da Kiwon Dabbobi, Alhaji Idi Mukhtar Maiha, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta amince da gina sabon asibitin dabbobi, da cibiyar ajiye dabbobi,...
An shawarci kwararrun kafafen yada labarai da su yi la’akari da kishin kasa a cikin rahotannin da suke bayarwa don inganta al’umma. Gwamna ,AbdulRahman AbdulRazaq...
An yi kira ga kwararrun kafafen yada labarai da su tabbatar da madogararsu domin tabbatar da samar da kyakykyawan rahoton abubuwan da ke faruwa a cikin...
Manoma sama da 500 daga gundumomi 15 na karamar hukumar Ifelodun ta jihar Kwara sun samu horo kan kiwon awaki na zamani da kuma yadda ake...
Gwamnatin tarayya ta ce tace a shirin ta sauya wuraren dake bushe a sassan arewacin Nijeriyaza a raba naira miliyan miliyan 3.4 kuma akasarin wadanda zasu...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya amince da ware Naira Biliyan 20 a karin kasafin kudin da aka yi domin ci gaba da gyaran gine-ginen makarantu...
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya bukaci sabbin mambobin hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) da aka rantsar da su kasance masu kishin kasa da kuma...
Gwamnatin jihar Kwara ta kori mabarata 94 daga titunan Ilorin, domin tantancewa, gurfanar da su da kuma mayar da su gida. Da take magana da...
An yi kira ga manoma a jihar Kwara da su yi taka tsan-tsan domin hasashen za a samu ruwan sama da kuma tsawa da ake hasashen...
Jami’an ‘yan sanda da suka yi ritaya a jihar Kwara sun gudanar da zanga-zangar lumana don neman a cire su daga shirin bayar da gudunmawar fansho...
Shirin Taimakawa da Ƙarfafa Samar da Amfanin Dabbobi na Jihar Kwara (L-PRES) ya mika sabon aikin rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana ga al’ummar Fulani...