Hukumar EFCC ta tsare wasu ’yan kasuwa a samamen da jami’anta suka kai kasuwar ’yan canji ta WAPA da ke Jihar Kano ranar Laraba. A safiyar...
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya ce Gwamnatin Tarayya ta bai wa kowanne gwamnan jiha naira biliyan 30 domin rage wa talakawa raɗaɗin tsadar rayuwar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi hasashen cewa za a samu jinkirin saukar damina a wasu sassan ƙasar musamman jihohin yankin arewa ta tsakiya....
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafen jama’a da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta buɗe wasu rumbunan ajiya guda 10 da aka rufe. Hukumar ta...
Rundunar sojin saman Najeriya ta kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane a Jihar Kano. An kama jagoran ’yan bindigan ne a samame da sojoji suka...
Asusun tallafawa wadanda wata masifa ta Shafa ya bada gudummuwar kayaking da kudin su ya kai naira miliyan 250 ga al’unmar kananan hukunomin da jihar Plateau...
Masu kamfanin sarrafa siminti a Najeriya sun amince su rage farashinsa zuwa tsakanin naira dubu bakwai da naira dubu takwas kan buhu mai nauyin kilogram 50....
Hukumar kula da aikin hajji ta jihar Kaduna ta kaddamar shirin ilmamtarda maniyatan aikin hajjin bana da ya zama wajibi ga kowane maniyaci ya halarta. Mai...