’Yar Najeriya mai shekaru 19 mai suna Hajara Ibrahim Dan’azumi, ta lashe gasar karatun Alkur’ani ta Duniya ta bana. Malama Hajara ta zama Gwarzuwar Shekara ce...
Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta ce ta dakatar da duk wasu ayyukanta daga yau 27 ga watan Fabarairu. A cikin wata sanarwa da...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya kaddamar da hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa a jihar. Yayin jawabinsa a wajen bikin...
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare ta lalata sama da shaguna 50 da kadarori da kudin su ya kai naira miliyan 150 a kasuwar...
Gwamnatin Jihar Borno ta fara rabon gidaje 447 na sake tsugunar da ‘yan gudun hijira a yankin Dalori dake karamar hukumar Konduga a jihar. Gwamna...
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira ga jama’ar Najeriya da su guji gudanar da zanga-zanga domin ba ita ba ce mafita kan...
Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arzikin kasa ta tsare wasu ma’aikatan banki su shida kan zargin sayar da sabbin takardun kudi na Naira a Jihar...
Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa NAFDAC reshen Jihar Kano tare da hadin gwiwar Hukumar da ke Kula da Magunguna ta...
Rundunar Sojin Najeriya ta gargadi masu kiraye-kirayen juyin mulki, sakamakon matsalar tsaro da kuma tsadar rayuwa da ake fuskanta a fadin kasar nan. Najeriya dai na...
Wata babbar kotun tarayya da ke Ilorin babban birnin jihar Kwara, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar, Alhaji Abdulfatah Ahmed a kan kudi naira miliyan...
Kungiyar Kwadago ta TUC ta yi ikirarin cewa kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ba ta tuntube ta ba kafin ta kuduri aniyar gudanar da zanga-zangar kwanaki...
Sojoji sun kashe kasurgumin dan bindiga, Boderi, wanda ya kitsa harin da aka kai makarantar horas da sojoji ta NDA da ke Kaduna. Boderi ne kuma...
Jami’an lafiya uku da wani mara lafiya sun rasu sakamakon bullar cutar da ake zargin Zazzabin Lassa ce a Babban Asibitin Sojoji na 44 da ke...
Gwamnatin Tarayya na shirin sake fara bai wa talakawan kasar da kuma mafiya rauni miliyan 12 kuɗaɗen tallafi. A halin yanzu, kusan mutane miliyan uku ne...
Asusun tallafaws wadanda wata masifa ta fadawa ya gina riyojin burtsatse ga wasu al’ummomi da rikicin baya bayan nan ya Shafa a jihar Plateau. Mai bada...