Daga Bello Wakili, Abuja Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya dawo Najeriya bayan ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron shugabannin ƙasashen BRICS karo na...
Daga Isma’il Adamu, Katsina Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, tare da haɗin gwiwar Hukumar Ilimin Firamare ta Jihar Katsina, SUBEB, sun ƙaddamar da...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Hukumar Tsaro Farin kaya ta Najeriya, NSCDC, reshen Jihar Zamfara, ta kama wani mutum mai shekaru 58, Emmanuel Okonkwo, bisa zargin yin...
Daga KHADIJAH ALIYU, Kano Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta tabbatar da kammala aikin faɗaɗa tsarin ban-ruwa na Dam ɗin...
Daga ALI MUHAMMAD RABIU Shirin Ƙarfafa Juriya Ga Sauyin Yanayi A Yankunan Busassun yankuna na Jihar Kwara, KWACReSAL, ya fara gudanar da sa ido da tantance...
Daga Aminu Dalhatu Hukumar Ilimin Bai-daya ta Jihar Zamfara, ZSUBEB, ta kaddamar da shirin shigar da yara makaranta na shekarar 2026, da nufin mayar da yara...
Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yaba wa Ƙungiyar Matasa Musulmi ta Duniya (WAMY) kan shirya aikin jinya da ake yi kyauta, wanda...
Daga Isma’il Adamu Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ƙaddamar da yakin neman zabenta a shiyyar Daura ta Jihar Katsina, inda ta sake jaddada matsayinta na...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Gwamnatin Jihar Zamfara ta daga ranar komawar ɗalibai makaranta a duk makarantun gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar da makonni...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana gina sabuwar fadar Sarkin Dutse a matsayin wani muhimmin mataki na ci gaban Masarautar Dutse da jihar...
Daga Aminu Dalhatu Rundunar ’yan sandan Jihar Zamfara ta tabbatar da sace wasu limamai shida a kan hanyar Dakko zuwa Damri, a Ƙaramar Hukumar Bakura ta...
Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar dattijo, ɗan kasuwa kuma tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Gongola, Alhaji Bamanga Muhammad Tukur,...