Daga Usman Muhammad Zaria Allah Ya yi wa jami’in kula da yankin Babura, Maigatari da Sule Tankarkar na Hukumar Jin Daɗin Alhazan ta Jihar Jigawa, Alhaji...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta gargadi Alhazanta da su guji ɗaukar kayayyakin da aka haramta a cikin jakunkunan hannu yayin...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta kammala dukkan shirye-shiryen da suka dace domin dawo da Alhazan jihar daga...
Daga Usman Muhammad Zaria Yayin da ake samun ƙaruwar bullar cutar Ebola a wasu sassan duniya, Hukumar Wayar da Kai ta Ƙasa (NOA) reshen Jihar Jigawa...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta sanar da kulla haɗin gwiwa da wata gidauniya da ke Makkah a Ƙasar Saudiyya domin...
Daga Aliyu Lawal Wani maigadi a garin Minna na Jihar Neja ya yi batan dabo da ’ya’yan ubangidansa su biyu. Bincike ya nuna cewa lamarin ya...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta amince da ƙaddamar da haɗin gwiwar sassa daban-daban na Shirin BankinAbinci ga Al’umma na Kasa, wato National Community Food Bank...
Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, ya amince da ɗaukar masu kula da dazuzzuka (Forest Guards) guda 1,000 a Jihar Oyo, tare da ba da...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bai wa kowane Alhajin jihar da ya je aikin Hajjin shekarar 2026 goron Sallah na...
Daga Usman Muhammad Zaria Jifar Jamarat na ɗaya daga cikin muhimman ibadun Hajji da ake maimaitawa. Alhazai kan fara jifar Jamaratul Aqaba a ranar Layya, wato...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Sarkin Kauru, Mai Martaba Zakari Ya’u na Biyu, ya yi kira ga al’ummar masarautarsa da ke Jihar Kaduna da su rungumi zaman...
Daga Adamu Yusuf Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautu na Jihar Katsina, Alhaji Bashir Tanimu Gambo Dutsin-Ma, ya gina sabbin azuzuwa guda uku tare da...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Farfesa Abubakar Sani Birnin Kudu, ya yi kira ga Alhazan Najeriya da su yi amfani da sa’o’i masu albarka na ranar Arfa...
Daga Usman Muhammad Zaria Mahajjatan Jihar Jigawa sun fara gudanar da ibadun aikin Hajjin shekarar 2026 cikin kyakkyawan yanayi, yayin da ake jigilar su daga sansanin...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Kwastam ta Najeriya ta bukaci ƙara ƙarfafa haɗin kai tsakanin ta da kafafen yaɗa labarai domin inganta wayar da kan jama’a, tsaron...