Daga Usman Muhammad Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da biyan sama da naira miliyan 982 a matsayin diyya ga masu gidaje da gine-ginen da aikin gina...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da aikin gina sabuwar hanya mai tsawon kilomita 95 a Ƙaramar Hukumar Tsafe, yana mai...
Daga Sani Sulaiman, Jalingo Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zargi wasu jami’an gwamnati da hannu wajen taimaka wa ayyukan haƙar ma’adinai ba bisa ka’ida ba...
Daga Sani Haruna Dutsin-ma, B/Kebbi Ɗan takarar jam’iyyar Accord na kujerar gwamnan Jihar Kebbi, Alhaji Muhammad Sani Abdullahi Bunza, ya yi alƙawarin biyan ma’aikatan gwamnati mafi...
Daga Ali Muhammad Rabi’u, Ilorin Jami’ar Ilorin (UNILORIN) ta zama jami’ar da ta zo ta farko a Najeriya wajen ingancin bincike, bisa sabon jadawalin manyan jami’o’in...
Daga Usman Muhammad Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya miƙa takardun daukar aiki ga malaman makarantu 2,020, a wani mataki na ƙoƙarin magance ƙarancin ƙwararrun...
Daga Usman Muhammad Gwamnatin Tarayya ta bada aikin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a Jami’ar Tarayya da ke Dutse, Jihar Jigawa, akan...
Daga Aliyu Lawal, Minna Mutane uku sun rasa rayukansu sakamakon turmutsitsi da ya auku a harabar Gidan Gwamnatin Jihar Neja da ke Minna. Dubban mutane daga...
Daga Khadijah Aliyu,Kano Sabon ɗan majalisar da ke wakiltar mazabar Dawakin Kudu a Majalisar Dokokin Jihar Kano, Yusuf Datti Hussaini, ya yi alkawarin samar da ingantaccen...
Daga Usman Sani, Kaduna Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da dakatar da bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin kan Najeriya, wanda aka tsara gudanarwa a...
Daga Khadijah Aliyu, Kano Gwamnatin Jihar Kano ta fara rabon kayan koyarwa ga ɗalibai 5,022 da ke ƙarƙashin Shirin Hanzarta Samar da Ilimin Firamare, wato Accelerated...
Daga Sani Haruna, Kebbi Jam’iyyar APC reshen Jihar Kebbi, ta yi watsi da zargin Sanata Garba Musa Maidoki na jam’iyyar ADC, cewa kamawa da sarewa da...
Daga ALI MUHAMMAD RABIU Jam’iyyar PDP a Jihar Kwara ta yi kira ga Hukumar Zaɓe ta Ƙasa da ta gudanar da bincike kan zargin cewa wasu...
Daga Aliyu Muraki, Lafia Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce zaman lafiya da haɗin kai su ne ginshiƙan ci gaba da jawo masu zuba jari...
Daga Usman Muhammad Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da faɗaɗa shirin kafa kamfanin hada na’urar hasken rana ta solar, ta yadda zai ƙunshi kamfanin hada batirin...