Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya ce magajinsa, Bola Ahmed Tinubu, yana taka rawar gani sosai tun bayan hawansa mulki watanni tara da suka wuce. Tsohon...
Dakarun Sojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’addan Boko Haram 12 a dajin Sambisa da ke Jihar Borno, da kuma wasu mahara a Zamfara da Katsina. Daraktan...
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris, ya kaddamar da aikin gina gidaje guda saba’in da biyar masu dakuna biyu da falo a karamar hukumar Bagudo, da...
Shugaba kasa, Bola Tinubu, ya bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa galihu a cikin al’umma domin rage musu radadin da suke ciki...
Tsohon shugaban Kasa, kuma ɗaya daga cikin masu shiga tsakani kan rikicin ƙungiyar ECOWAS da jumhuriyar Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya yi kira ga...
Ba kamar yadda aka saba a baya ba, a bana an ga watan na Ramadan akan lokaci a kusan dukannin kasashen duniya, lamarin da ke tabbatar...
Al’ummomin Jihar Jigawa na ci gaba da nuna jin dadinsu dangane da bullo da ciniyoyin yin bude baki a watan Ramadan. Wasu daga cikinsu da...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya sanar da ganin watan azumin Ramadana a Najeriya. Hakan na nufin gobe Litinin za ta kasance 1...
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa NAHCON, ta bai wa Hajara Ibrahim Dan’azumi, wadda ta lashe gasar kur’ani ta duniya da aka kammala a kasar...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmin kasar nan da su fara neman ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kudiri aniyar bada tallafin kayan abinci ga mutane sama da miliyan biyar a karkashin shirin ciyarwa na watan Ramadan na bana. Da...
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe Maikusa, wani kasurgumin dan ta’adda da ke jagorantar hare-hare a Jihar Katsina. Maikusa ne mataimakin wani fitaccen dan ta’addan da...
Dakarun soji sun hallaka wani dan bindiga kuma sun ceto mutane 15 da aka yi garkuwa da su a Jihar Zamfara. Wannan na kunshe ne a...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta cafke manyan motoci 21 makare da kayan abinci da sauran kayayyaki,...
Kwamandan Hisbah ta jihar kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya dawo mukaminsa bayan sulhun da kungiyar Inuwar hadin kan malaman Kano ta jagoranta tsakanin sa da...