Sabon Shugaban Hukumar Kwastam a Jihar Kebbi, Kwanturola Iheanacho Ernest Ojike, ya bi umarnin Shugaban Hukumar na kasa Bashir Adewale Adeniyi, na sake bude kan...
Za a iya kwashe mako biyar ba a kammala gyara wayoyin da suka lalace na cikin ruwa ba waɗanda suka sa ake samun katsewar intanet a...
Gwamnatin Kasar Sudan ta Kudu ta sanar da cewa za ta rufe duka makarantun ƙasar daga ranar Litinin sakamakon tsananin zafin da ake fargabar ƙasar za...
Gwamnatin Jihar Jigawa za ta kafa cibiyoyin bada abincin buda baki a manyan makarantun jihar guda 10, domin tallafa wa dalibai a lokacin azumi. Kwamishinan yada...
Hukumar kwastam ta mayar da Tirela shidda na buhunan abinci da ta kama a Kongolam da ke kan iyakar Katsina da Jamhuriyar Nijar a a karamar...
Gwamnatin Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 domin kammala aikin titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Maraɗi da ke Jamhuriyyar Nijar. Bayanin hakan na kunshe...
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin buɗe iyakokin kan tudu da na sama da ke tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Nijar tare da ɗage duk wasu...
Gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar ta shiga sarkakiya bayan ta amince za ta saki hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum da matarsa Khadija. Babban abin da...
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya ce magajinsa, Bola Ahmed Tinubu, yana taka rawar gani sosai tun bayan hawansa mulki watanni tara da suka wuce. Tsohon...
Dakarun Sojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’addan Boko Haram 12 a dajin Sambisa da ke Jihar Borno, da kuma wasu mahara a Zamfara da Katsina. Daraktan...
Falasɗinawa ma’aikatan lafiya a Gaza sun shaida wa BBC cewa dakarun Isra’ila sun rufe musu idanu da kyallaye, an tsare su kuma an tilasta musu tuɓe...
An fara fuskantar ƙarancin ayaba a manyan kantunan Birtaniya saboda matsalolin sauyin yanayi da ke tarnaki ga samar da ayabar. Kwararu sun ce masu son cin...
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris, ya kaddamar da aikin gina gidaje guda saba’in da biyar masu dakuna biyu da falo a karamar hukumar Bagudo, da...
Shugaba kasa, Bola Tinubu, ya bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa galihu a cikin al’umma domin rage musu radadin da suke ciki...
Tsohon shugaban Kasa, kuma ɗaya daga cikin masu shiga tsakani kan rikicin ƙungiyar ECOWAS da jumhuriyar Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya yi kira ga...