Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa NAFDAC reshen Jihar Kano tare da hadin gwiwar Hukumar da ke Kula da Magunguna ta...
Rundunar Sojin Najeriya ta gargadi masu kiraye-kirayen juyin mulki, sakamakon matsalar tsaro da kuma tsadar rayuwa da ake fuskanta a fadin kasar nan. Najeriya dai na...
Hukumar Kwastam ta Kasa, ta fara rabon kayan abincin da ta kwato daga hannun masu fasa kwauri don rage yunwa da tsadar rayuwa da ake fama...
Wata babbar kotun tarayya da ke Ilorin babban birnin jihar Kwara, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar, Alhaji Abdulfatah Ahmed a kan kudi naira miliyan...
Kungiyar Kwadago ta TUC ta yi ikirarin cewa kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ba ta tuntube ta ba kafin ta kuduri aniyar gudanar da zanga-zangar kwanaki...
Hukumar kula da gandun daji a Ghana ta zargi ‘yan siyasa da sarakunan gargajiya da hura wutar yawaitar masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba da...
Sojoji sun kashe kasurgumin dan bindiga, Boderi, wanda ya kitsa harin da aka kai makarantar horas da sojoji ta NDA da ke Kaduna. Boderi ne kuma...
Jami’an lafiya uku da wani mara lafiya sun rasu sakamakon bullar cutar da ake zargin Zazzabin Lassa ce a Babban Asibitin Sojoji na 44 da ke...
Gwamnatin Tarayya na shirin sake fara bai wa talakawan kasar da kuma mafiya rauni miliyan 12 kuɗaɗen tallafi. A halin yanzu, kusan mutane miliyan uku ne...
Asusun tallafaws wadanda wata masifa ta fadawa ya gina riyojin burtsatse ga wasu al’ummomi da rikicin baya bayan nan ya Shafa a jihar Plateau. Mai bada...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta sanar da cewa babu gudu babu ja da baya dangane da zanga-zangar gama-gari da za ta gudanar a ranar 27...
Hukumar EFCC ta tsare wasu ’yan kasuwa a samamen da jami’anta suka kai kasuwar ’yan canji ta WAPA da ke Jihar Kano ranar Laraba. A safiyar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi hasashen cewa za a samu jinkirin saukar damina a wasu sassan ƙasar musamman jihohin yankin arewa ta tsakiya....
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafen jama’a da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta buɗe wasu rumbunan ajiya guda 10 da aka rufe. Hukumar ta...
A yau za mu duba wani batu na dokoki wadanda musamman mu ma’aikatan lafiya muke takewa na rashin ba da hakkoki da yada sirrin marasa...