Jami’an ’yan sanda sun kama wani direba mai suna Lee Meyer saboda daukar bajimi a kujerar fasinja ta gaba wadda aka kebe don dan Adam. Bajimin...
Hukumar ƴan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya a Gaza ta ce Isra’ila ta hanata shigar da kayan agaji a arewacin Gaza inda ake fama da...
Hukumar Alhazai ta Kasa NAHCON ta bukaci maniyyatan aikin Hajjin bana da su biya karin Nera Miliya Daya da Dubu Dari Tara kan kudaden da suka...
Fitaccen jarumin Nollywood, Amaechi Muonagor ya mutu yana da shekara 62 a duniya, kamar yadda wani ɗan’uwansa ya shaida wa manema labarai. Ya mutu ne ranar...
Yan ƙasar Senegal na kaɗa ƙuri’a ranar Lahadi a zaɓen shugaban ƙasar bayan shekaru uku ana tayar da jijiyoyin siyasa sakamakon tuhumar da aka yi wa...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sakin yara ‘yan makaranta dari biyu da tamanin da bakwai 287 da aka yi garkuwa da su daga Kuriga da...
An bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa karfi dake cikin al’umma domin su gudanar da azumin watan Ramadan cikin sauki. Marafan Yamman...
Mataimakin shugaban ƙasar Tanzaniya, Phillip Mpango ya yi barazanar sauka daga muƙaminsa saboda matsalar ƙarancin ruwan sha da aka daɗe ana fama da ita a lardin...
Kakakin Majalisar Ghana ya ki amincewa da sahale nadin wasu sabbin ministoci bisa kafa hujja da cewa har sai shugaban kasar Nana Akufo-Addo ya sanya hannu...
Daliban Jami’ar Jihar Nasarawa 3 ne ake fargabar sun mutu sakamakon turmutsitsin da ya faru a lokacin rabon tallafin shinkafa da gwamnatin jihar ta bada a...
An gurfanar da fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood a gaban kotun Majistare da ke Gyadi-Gyadi a Jihar Kano, kan zargin yunkurin bai wa wani jami’in dan sanda...
Majalisar dattijai ta amince da wani kudirin doka da ke neman a kafa asusun tallafawa masu yi wa kasa hidima (NYSC). Ƙudurin dokar wanda Sanata Yemi...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sa haramcin tafiye-tafiye zuwa ƙasashen waje tsawon wata uku ga ministoci da shugabannin ma’aikatu da hukumomin gwamnati. Shugaban ma’aikata a fadar...
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta amince da ƙudirin dokar neman ƙarin albashi da alawus-alawus ga alƙalan Najeriya. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Shugaban...
Babban jami’in kula da harkokin waje na Tarayyar Turai (EU), Josep Borrell ya bayyana cewa, yaƙin da sojojin Isra’ila ke yi a Gaza ya mayar da...