Ilimi
A Fara Duban Jinjirin Watan Shawwal Daga yau Litinin – Sultan

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmin kasar nan da su fara neman ganin jinjirin watan SHAWWAL 1445AH, gobe Litinin 8 ga watan Afrilu 2024 daidai da Kalandar Musulunci 29 ga Ramadan 1445 Hijira.
A wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kwamitin ba da shawara kan harkokin addini na Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Prof. Sambo Wali Junaidu ya ce idan an gan shi asai a sanarda hakimi ko dagaci mafi kusa domin tuntubar Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi.
Za a iya amfani da lambobin waya don kai rahoton ganin watan zuwa fadar mai Alfarma Sarkin Musulmi don sanarda sauran nal’umma.
08037157100
07067416900
08066303077
08036149757
08099945903
NASIR MALALI/Wababe
-
Ilimi6 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai5 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
-
Labarai1 day ago
Dakarun Soji Sun Ceto Mutane 23 Tare Da Kama Lakurawa Hudu
-
Labarai1 day ago
NWDC Ta Sanya Tsaro A Matsayin Babban Fifikon Ta
