Fasaha
Shawarwarin Nimet Na Yadda Za A Gujewa Tsananin Zafi
- A rika shan ruwa a-kai-a-kai
- A rika zama a wuraren da ke da sanyi domin hutawa
- Kada a bar yara a cikin mota a rufe idan ba ta tafiya
- Ka saka bakin gilashi da malafa idan za ka fita waje
- Ka saka kaya marasa nauyi kuma masu shara-shara
- Kada ka shiga rana, sannan kada a fita waje tsakanin karfe 12 na rana zuwa 4 na yamma
-
Fasaha6 days ago
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Kamfanin Sarrafa Sinadarin Batira a Lafiya
-
Ilimi3 days ago
Gwamnatin Jigawa Ta Bada Kwangilar Hanyar Kiyawa Zuwa Birnin Kudu
-
Labarai1 day ago
Jirgin Farko Na Alhazan Najeriya Ya Tashi Zuwa Kasa Mai Tsarki
-
Labarai6 days ago
Mbappe ya sanar da cewa zai bar PSG a karshen kaka
-
Fasaha3 days ago
Kasuwar Panteka Ta Kaduna Ta Samu Lasisin Koyar Da Sana’o’i —NBTE
-
Labarai3 days ago
Sheikh Bin Uthman Ya Jaddada Muhimmancin Rikon Amana Ga Jami’an Hukumar Alhazai
-
Labarai3 days ago
Varane zai bar Manchester United
-
Labarai6 days ago
An Kashe Makiyaya 2 Da Shanu 150 A Sabon Hari A Filato