Ilimi
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Tarayya Ta Ba da Umarnin Rufe Makarantu 47 Nan Take
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin rufe makarantu arba’in da daya saboda matsalolin tsaro.
A wata takardar sanarwa da aka aikewa dukkan Shugabannin makarantu, wadda Daraktan Makarantu Manyan Sakandare na Ma’aikatar Ilimi ya sanya wa hannu, gwamnati ta bayyana cewa sakamakon ƙalubalen tsaro da ake fuskanta a wasu sassan ƙasar nan da kuma buƙatar kare duk wani yunkurin hari, Ministan Ilimi ya amince a rufe makarantun nan dltaje.
Ga jerin makarantu da abin ya shafa:
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Minjibir, Jihar Kano
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Ganduje, Jihar Kano
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Zariya, Jihar Kaduna
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Kafanchan, Jihar Kaduna
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Bakori.
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Dayi, Jihar Katsina
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Daura, Jihar Katsina
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Tambuwal, Jihar Sakkwato
- Kwalejin Kimiyya ta Tarayya, Jihar Sakkwato
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Wurno, Jihar Sakkwato
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Gusau, Jihar Zamfara
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Anka, Jihar Zamfara
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Gwandu, Jihar Kebbi
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Birnin Yari, Jihar Kebbi
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Zuru, Jihar Kebbi
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Kazaure, Jihar Jigawa
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Kiyawa, Jihar Jigawa
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Hadejia, Jihar Jigawa
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Bida, Jihar Neja
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, New Bussa, Jihar Neja
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Kuta-Shiroro, Jihar Neja
- Akademiyar Gwamnatin Tarayya, Suleja, Jihar Neja
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Ilorin, Jihar Kwara
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Omu-Aran, Jihar Kwara
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Gwanara, Jihar Kwara
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Ugwolawo, Jihar Kogi
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Kabba, Jihar Kogi
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Ogugu, Jihar Kogi
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Bwari, Abuja
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Rubochi, Abuja
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Abaji, Abuja
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Potiskum, Jihar Yobe
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Buni-Yadi, Jihar Yobe
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Gashua, Jihar Yobe
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Michika, Jihar Adamawa
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Ganye, Jihar Adamawa
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Azare, Jihar Bauchi
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Misau, Jihar Bauchi
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Bajoga, Jihar Gombe
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Billiri, Jihar Gombe
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Zambuk Jihar Gombe.
- Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnatin Tarayya, Bwari, Abuja.
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya Ikare Akoko.
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya Ijebu-Imusin.
- Kwalejin Fasaha ta Tarayya Ushi Ekiti.
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya Ganye
- Kwalejin Gwamnatin Tarayya Billiri
Takardar ta umarci Shugabannin makarantu da abin ya shafa su tabbatar da cikakken bin wannan umarni.
RN
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
-
Labarai6 days agoMasu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki
