Connect with us

Labarai

Matashiya Ta Harbe Kanta A Ofishin ‘Yan Sandan Amurka

Published

on

Wata budurwa ta harbe kanta har lahira da  bindiga mallakar maitaimakin babban sufeton ‘yan sanda a harabar wani ofishin ‘yan sanda da ke California.

 

Matashiyar, wacce ba a bayyana sunanta ba, ta isa wurin ne inda ta fara buga kofar ofishin na ‘yan sanda da ke kusa da birnin Los Angeles.

 

Yayin da jami’an suka je bude kofa, matashiyar ta yi nasarar kwace wata bindiga daga daya daga cikinsu.

 

A cikin wata sanarwa fa ya fitar, Ofishin ‘yan sanda na gundumar Los Angeles ya ce  “matashiyar ta kutsa cikin harabar ofishin ne inda ta kai hannun ta kwato bindigar mataimakin sufeton.”

 

Sanarwar ta ci gaba da cewa, an yi gwagwarmaya  tsakanin mataimakan sufeton da matashiyar da ta yi nasarar zare masa bindiga, inda ya yi kokarin kwacewa.

 

A lokacin gwagwarmaya, matashiyar ta raunata kanta da bindiga,inda ta mutu nan take a cewar ma’aikatan lafiya da suka isa wurin.

 

Jami’an ke bincike sun ce sun fara binciken ne biyo bayan kiran iyayen matashiyar wadanda suka rene ta, inda  suka kira don ba da rahoton cewa tana fama da matsalar tabin hankali.

 

 

 

Labarai

Labarai23 hours ago

Kano: Kotu Ta Umarci A Lalata Buhunan Fulawa Sama Da 400

Daga Khadijah Aliyu  Wata kotu a Jihar Kano ta bayar da umarnin lalata buhunan fulawa sama da 400 da suka...

Labarai2 days ago

Tinubu Ya Jaddada Ƙudurin Samar Da Ci Gaba A Jigawa

Daga Usman Muhammad Zaria  Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin gwamnatinsa na ci gaba da aiwatar da...

Labarai2 days ago

Shugaban Gidan Talabijin Na Katsina Abba Zayyan Ya Yi Murabus

Daga Isma’il Adamu  Babban Manajan gidan talabijin na Jihar Katsina (KTTV), Abba Zayyan, ya miƙa takardar murabus daga muƙaminsa a...

Labarai2 days ago

Namadi Ya Miƙa Buƙatu Uku Ga Tinubu Kan Ci gaban JiharJigawa

Daga Usman Muhammad Zaria  Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kai musu...

Labarai2 days ago

Arewa Za Ta Saka Wa Tinubu Da Ruwan Kuri’a A 2027- Yari

Daga Usman Muhammad Zaria  Daraktan Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC, Sanata Abdulaziz Yari, ya ce...

Labarai2 days ago

Shettima Ya Bukaci ’Yan Najeriya Su Sake Zaben Tinubu A 2027

Daga Usman Muhammad Zaria  Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bukaci ’yan Najeriya da su goyi bayan sake zaɓen Shugaba...

Labarai3 days ago

Jigawa Ta Amfana Da Ayyukan Gwamnatin Tinubu – Abdulaziz

Daga Usman Muhammad Zaria Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan harkokin yada labarai da wayar dan...

Labarai3 days ago

Majalisar Kano Za Ta Karɓi Kasafin Kuɗin Shekarar 2027

Daga Khadijah Aliyu  Majalisar Dokokin Jihar Kano na shirin karɓar daftarin kasafin kuɗin shekarar 2027 daga Gwamna Abba Kabir Yusuf...

Labarai4 days ago

Yankin Funtua Sun Yi Fitowar Farin Dango A Yakin Neman Zaɓe Na APC- Hamza Faskari

Daga Isma’il Adamu  An bayyana yakin neman zaben jam’iyyar APC a yankin Sanatan Funtua na Jihar Katsina a matsayin nasara,...

Labarai4 days ago

Namadi Ya Ƙaddamar Da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen APC Na 2027

Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya ce an haɗa kwamitocin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa...

Mafi Shahara