Labarai
Sakatariyar Kungiyar NUJ A Jihar Jigawa Ta Yi Murabus Daga Mukaminta
Sakatariyar ƙungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya (NUJ), reshen Jihar Jigawa, Aisha Ahmed, ta sauka daga mukaminta.
A cikin wata wasiƙa da ta aike wa shugaban ƙungiyar, Aisha Ahmed ta ce ta yi murabus ne domin ta maida hankali kan aikinta, ta kuma kula da lafiyar ta.
Ta gode wa ƙungiyar bisa damar da ta bata na yi mata hidima, tare da sake jaddada aniyarta ta ci gaba da ba da gudummawa ga cigaban NUJ a koda yaushe.
Usman Muhammad Zaria
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
